Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin kai Godiya ta tabbata ga Allah, muna yabon sa, muna neman taimakon sa,...
Wannan littafin, wanda ke Hannunka, ya gabatar maka da Addinin Musulunci, a saukakakkiyar Hanya wanda ya kunshi dukkan Bangarorinsa (imani...
Na farko: Shirka:(yin kowace irin bauta ga wanin Allah Madaukaki): Kamar mutumin da ya yi sujjada ga wanin Allah, ko...
Maryam ta Kasance cikakkiyar 'yar Imran ce kuma Budurwa ce tsarkakkiya, tana daya daga cikin masu bautar da suka bi...
Amsar wannan babbar tambayar tana da matukar mahimmanci, amma ya zama dole a samo amsar daga wahayin da Allah ya...
Daga nan wani sarki Azzalumi kuma mai girman kai ya tashi a Misira, ana kiransa Fir'auna, wanda yake da'awar allahntaka...
Daga nan sai Allah ya aika zuwa ga mutanen Madyana Dan'uwansu annabi Shu'aibu bayan sun kauce daga shiriya kuma suka...
Sannan sai Allah ya aiki annabi Ibrahim, amincin Allah ya tabbata a gare shi, zuwa ga mutanensa bayan sun bata...
Sannan bayan haka, sai Allah ya aiki Lutu zuwa ga mutanensa, kuma sun kasance Mutane mugayen mutane wadanda suka bauta...
Sannan wani lokaci ya wuce sai kabilar Samudawa suka tashi a Arewacin yankin Larabawa kuma suka kauce daga shiriya kamar...
Sannan, bayan wani lokaci, sai Allah ya aika zuwa ga kabilar Adawa a wani yanki da ake kira Al-Ahqaf -...
Kuma akwai karni goma tsakaninsa da Adam, sai Allah ya aiko shi zuwa ga mutanensa bayan sun bata kuma suka...
Allah ya halicci Babanmu Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi daga yumbu sannan kuma ya busa masa rai...
Asalin tsarin Addinin Musulunci shine kalmar tauhidi (babu wani abin bauta da cancanta sai Allah) kuma idan ba tare da...
Imani da sakon Annabi Muhammad - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - shi ne bangare na...
Bayan tashin Annabi Isa, amincin Allah ya tabbata a gare shi, wani lokaci mai tsawo, kusan karni shida, ya shude.Mutane...
Tunda maganganu, ayyuka da Maganganun Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, su ne bayyanannun kalmomin...
A- Abubuwan da aka Umarta: Wadannan suna daga cikin Halaye da ladubban Addinin musulinci wadanda suke son ladabi ga Al'umar...
Wadannan manyan zunubai da laifikan da muka ambata, dole ne kowane musulmi ya yi taka tsantsan kada ya fada cikin...
Addinin musulunci yana da manyan ginshikai guda biyar wadanda dole ne musulmi ya kiyaye su domin samun yardar shi ta...
Idan har ya san cewa shika-shikan addinin Musulunci su ne ibadu na zahiri da musulmai ke dauke da su, kuma...